Ummu Kulthum bint Ali

Ummu Kulthum bint Ali
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 627 (Gregorian) (1396/1397 shekaru)
Makwanci Al-Baqi'
Ƴan uwa
Mahaifi Sayyadina Aliyu
Mahaifiya Fatima
Abokiyar zama Sayyadina Umar
Muhammad ibn Ja'far (en) Fassara
Awn ibn Ja'far (en) Fassara
Abdullah dan Ja'far
Ahali Sayyida Ruqayya bint Ali, Zaynab bint Ali (en) Fassara, Muhsin ibn Ali (en) Fassara, AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib, Hilal ibn Ali (en) Fassara, Uthman ibn Ali (en) Fassara, Alhasan dan Ali, Abbas ibn Ali (en) Fassara, Abdullah ibn Ali ibn Abi Talib (en) Fassara, Jafar ibn Ali (en) Fassara, Muhammad ibn al-Hanafiyyah (en) Fassara, Khadija bint Ali (en) Fassara, Maymouna bint Ali (en) Fassara da Abu Bakr ibn Ali (en) Fassara
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Rubutun tsutsaZaynab al-Sughrā ( Larabci: زَيْنَب ٱلصُّغْرَىٰ‎ 'Zaynab 'yar karama''), wanda kuma aka sani da kunya Umm Kulthūm bint ‘Ali ( Larabci: أُمّ كُلْثُوم بِنْت عَلِيّ‎), ta kasance jikanyar Muhammad ce kuma diyar 'yar Ali ibn Abi Talib,na huɗun khalifofi shiryayyu (r. 656 zuwa 661) kuma ɗan uwa, suruki, kuma sahabi ( Saḥāba ) na Muhammad — ta hanyar aurensa da Faṭimah ., kuma matar na biyun khalifofi shiryayyu kuma sahabi ( ṣahaba ) na Muhammad, Umar ibn al-Khaṭṭāb (r. 634 zuwa 644).

Ko ta auri ko bata auri na biyun khalifofi shiryayyu, Umar ibn al-Khaṭṭāb ba(r. 634-644), batu ne da ake cece-kuce tsakanin Ahlus-Sunnah da wasu musulmi ‘yan Shi’a ‘yan-sha-biyu . Gaskiyan cewar mahaifinta Ali ya sanyawa ‘ya’yansa biyu sunayen khalifofi na farko da na biyu, Abubakar da Umar, ya karfafa maganar Ahlus-Sunnah cewa lallai Ali ya aurar da ita ga Umar. [1] An ba ta lakabi da "'yar Ƙaramar" don bambanta ta da yayarta, Zaynab Babba (Zaynab al-Kubra). [2]

  1. Shams ad-Din al-Dhahabi. Siyar A`lam al-Nubala'. (2001). Volume 3: Kibar al-Tabi'in, p. 501. Beirut: Resalah Publishing House.
  2. Al-Shaykh al-Mufid.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search